Matasan Najeriya

2019: Atiku ya karkarewa shugaba Buhari a birnin Yola
2019: Atiku ya karkarewa shugaba Buhari a birnin Yola
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Mun samu cewa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya nemi magoya bayansa kan fatattakar shugaban kasa Muhammadu Buhari da dukkanin makarrabansa na gwamnatin tarayya daga kujerar shugabancin kasar nan.