Matasan Najeriya
Mai wasan barkwanci ya hadu da bacin rana bayan ya nemi wata mata ta bashi lambar wayarta sai ta fada mashi tana da aure, ya ci gaba da binta sai ta mare shi.
Injiniya Mustapha Gajibo, dan asalin jihar Borno mai kera ababen hawa masu amfani da lantarki ya kera adaidaita sahu masu gudun 120km bayan chajin minti 30.
Wani matashi dan garin Jos, babban birnin jihar Plateau wanda ke tuka adaidaita ya kawo wani sabon salo a sana'ar tasa inda ya kawata kekensa da kofofin gilasi.
Wani hazikin dan Najeriya dake zama a kasar Ingila ya kama sana'ar tallan doya a titi domin samun karin kudaden shiga don biyan haraji. Bidiyon ya burge mutane.
Wasu zuka-zakan jami'an yan sanda sun zautar da yan maza a shafukan soshiyal midiya bayan daga daga cikinsu ta wallafa kyawawan hotunansu a shafinta na TikTok.
Wani matashi dan Najeriya mai suna Abdul Afeez Jubril ya nuna farin cikinsa bayan al'ummar Annabi sun tattara masa kudi domin ya fara sana'ar wanki da guga.
Promise, hazikin matashi dan Najeriya da ke aikin yin bulo da sharar robobi ya bayyana cewa zai iya samar da naira miliyan 10 duk wata idan ya samu kayan aiki.
Tawagar likitoci sun yi nasarar yiwa shahararren mawakin Najeriya, Eedris Abdulkareem, aikin dashen koda, kamar yadda na hannun damansa ya sanar a Facebook.
Wani matashi dan Najeriya mai suna @kelvinwhite12 ya kera wani katafaren gida na zamani don haka ya je shafinsa na soshiyal midiya don yin godiya ga Allah.
Matasan Najeriya
Samu kari