Matasan Najeriya
An gano wata jarumar budurwa mai suna Yemi tana tuka motar tanka a cikin wasu hotuna da suka yadu a shafukan soshiyal midiya. Ta fara tuki tun tana shekaru 21.
Matashi mai shekaru 13 da asalin jihar Borno, Musa Sani ya sake kera wata gadar sama ta hanyar amfani da laka bayan na farko da ya kwaikwayi na garin Maiduguri.
Kamar yadda matashin mai suna Ebuka Peter Ezeugwu ya bayyana, da ilimi mai arha kuma nagarttacce na Najeriya da ya samu ne yasa har ya iya zuwa kasar waje.
Jihar Legas - Wani dan kasar Kamaru ya janyo ce-ce-ku-ce a shafukan sada zumunta bayan ya bayyana dawowar sa Najeriya cikin farin ciki. Rahoton jariLegit.NG
Terhemen Anongo dalibi ne mai hazaka da ke son darasin Physics da Lissafi. Ya kammala makarantar sakandare da sakamako mai kyau.Ya so zama Injiniyan man fetur.
Wata budurwa 'yan Najeriya mai suna Maryam Hussain, wacce ke haka burtsatsai a matsayin sana'a ta shawarci matasa da masu digiri sa su kirkiri sana'ar kansu.
Bidiyon wani magidanci yana nasiha tare da fada ga wani matashi dake tadi da budurwa a cikin mota kuma a lungu ya bayyana. Magidancin ya bayyana bacin ransa.
Wani 'dan Najeriya mai suna Innocent C. Kwantagora ya daukowa kansa babban aiki yayin da yace zai tattaka tun daga Osogbo a jihar Osun har zuwa jihar Legas.
Wani 'dan gani-kashenin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewa mutuwa ce kadai za ta raba shi da shugaban kasan baya ya kira shi da mai gaskiya.
Matasan Najeriya
Samu kari