Majalisar dattawan Najeriya
Sanata mai wakiltar Ogun ta Gabas a majalisar dattawa, Gbenga Daniel, ya fuskanci hukuncin ladabtarwa bayan jam'iyyar APC ta zarge shi da cin dunduniyarta.
A baya, kun ji cewa Kungiyar Kwadago ta kasa, NLC ta bayyana aniyar fara gudanar da zanga-zanga don adawa da yunkurin hana Sanata Natasha Akpoyi koma wa ofis.
Wata 'yar majalisa daga Gambia ta bukaci majalisar dattawan Najeriya ta mayar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan bakin aiki bayan karewar wa'adin dakatarwarta.
Tsohon sanata mai wakiltar Kogi ta Yamma a majalisar dattawa, Dino Melaye, ya bayyana cewa jam'iyyar PDP ta mutu murus. Ya nuna cewa APC ce ke juya ta.
Tsohon sanatan Kogi ta Yamma, Dino Melaye ya bayyana cewa hadakar ADC na kara karfi a kowace rana kuma ta shirya ganin bayan APC a zaben 2027 mai zuwa.
Majalisar dattawa ta gargadi Sanata Natasha Akpoti kan cewa za ta koma bakin aiki. Majalisar ta ce har yanzu tsugune ba ta kare ba game da dakatar da ita da aka yi.
Tsohon Sanatan Kogi ta Yamma, Dino Melaye, ya caccaki gwamnatin Bola Tinubu kan yawan ciyo bashi da take yi, yana mai cewa za su iya neman bashi har a Opay.
Hon Alhasan Ado Doguwa ya koka kan cewa ana kaiwa 'yan APC hari a jihar Kano. Ya ce ba yau suka fara fuskantar barazana a Kano ba amma sun nemi a dauki mataki.
Tsohon shugaban kasa Obasanjo ya soki ’yan majalisar Najeriya, ya kira ayyukan mazabu a matsayin sata, ya kuma zarge su da cin hanci da karya kundin tsarin mulki.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari