Hukumar gidajen yarin Najeriya
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Buhari ya sauya wannan suna ne bayan rattafa hannu kan wata sabuwar doka da ta raba hukumar zuwa bangare biyu, akwai bangaren dake kula da garkame masu laifi, da kuma bangaren da zai gudanar da ayyukan
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta umarci Hukumar Gidan Yari da Hukumar kashe gobara ta kasa akan su dauki ma'aikata 9,675 a Najeriya. Yayin da hukumar gidan yari za ta dauki ma'aikata 7,475, ita kuma hukumar kashe gobara za ta...
A ranar Larabar nan ne wata Kotu a Minna babban birnin jihar Neja ta yankewa wasu mutane biyu data kama da laifin satar wayar wuta, hukuncin daurin wata tara - tara a gidan kaso. Alkalin kotun, Jibrin Zabo ya yankewa Mohammed...
Wata kotun manyan laifuka ta musamman dake Ikeja a cikin birnin Legas, ta tura wani dan damfarar yanar gizo, Peter Toluwabori, gidan kaso na kirikiri a ranar Litinin dinnan sakamakon zargin shi da akeyi na lalata shaidar da...
Wasu 'yan bindiga dadi da har yanzu ba a tabbatar da su waye ba sun kai hari wani sabon gidan yari dake garin Minna babban birnin jihar Neja, inda suka kashe mutane sannan kuma suka saki fursunoni da dama daga gidan...
To ga jerin wasu gidajen kurkuku nan guda 5 masu matukar hadari a Najeria.
Ana zargin sabon shugaban hukumar fursunonin Najeriya watau Nigerian Prisons Service (NPS) Ja'afaru Ahmed da shirga karyar shekarun
Hukumar gidajen yarin Najeriya
Samu kari