NLC
Ko a kasashen mu, akwai barkwanci da akan yawan yi wa wadanni, don ganin basu da girma. lamari da ya zama barkwanci a duk kasashen Hausa, har ake unguwanni a ce ai nan tudun wada ne, ko kuma karin magana irinsu durkusawa wadaa...
Gidan talabijin na OAK ya nemi afuwar ministan watsa labarai Lai Muhammed a bisa wani bidiyo daya watsa inda ministan ya bayyana cewa gwamnati tana kashe makudan kudade wajen ciyar da Alzakzakiy wanda yake daure tun a shekara ta..
Ga abin da wasikar ta kumsa wanda bayan sallama ga shugaban, ta zayyana zunubai da wai Shehu Sani yayi ga shugaba Buhari a shekarun nan hu babu kadan: Dawajewa; babu tabbaciin ko gwamnan ya rubuta hakan, sai munji daga bakinsa nan
Ta ce, an gano irin wadannan lambobi har 750,000 cikin shekaru biyu, kuma an toshe su daga aiki, sannan hukumar tayi kira da a kula a dinga bada rahoton irin wadannan lambobi don magance cuwa-cuwas da ake wa gwamnati
Mun samu cewa a ranar Alhamis din da ta gabata ne Abba Kyari, shugaban ma'aikatan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da shugabannin kungiyar kwadago ta Najeriya a fadar shugaban kasa ta Villa dake babban birnin kasar nan.
Ta zama minista daga jihar a lokacin Olushegun Obasanjo, kuma tayi mataimakiya ta farko a gidan gwamnati a arewa da jiharta karkashin Jonah Jang, sai dai sun babe a mulkinsu nna farko, inda ta nemi takara daga wata jam'iyyar amma
Babbar matsalar Najeriya a yanzu sune, rashin aikin yi da kuma matsalar tsadar rayuwa, a sanarwar da National Bureau of Statistics ta fitar. A cewar hukumar, mafi yawancin 'yan Najeriya sun yarda cewar inda ace gwamnati zata...
NLC
Samu kari