Hukumar NDLEA
Rundunar jami'an NDLEA sun bayyana cewa, hukumar ta cafke mutane sama da 80 a cikin watanni 6 tare da kame akalla tan 2,800 na miyagun kwayoyi a jihar Kebbi.
Hukumar NDLEA ta cafke wata mata da dawo Najeriya daga kasar Brazil dauke da hodar iblis 100 a tattare da ita. An ciro wasu daga cikin al'aurarta bayan bincike.
Kotu ta garkame tsohon mataimakin shugaban karamar hukumar Lagos Island, Asekun Sakiru Kehinde, a gidan gyara hali bisa zarginsa da fataucin miyagun kwayoyi.
Shugaban hukumar NDLEA ya bayyana bukatar yi wa masu neman aure gwajin shan miyagun kwayoyi kafin aure kamar yadda gwajin HIV da na Genotype. Ya bayyana dalili.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana illolin da ke tattare da shan miyagun kwayoyi da kuma irin hadurranta ga Najeriya. Ya ce ta fi Boko Haram illa a kasar
Hukumar NDLEA reshen jihar Oyo, ta ce ta kama mutane 231 da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi daga watan Yunin 2020 zuwa Yunin 2021, Pulse NG ta ruwaito.
Shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi na kasa, NDLEA, na jihar Ondo, Haruna Gagara ya rasu yana da shekaru 59 a duniya, Daily Trust ta ruwaito.
Shugaban hukumar yaki da sha da safarar miyagun kwayoyi, NDLEA, Brig. Gen. Mohamed Buba Marwa (mai ritaya) ya yi gargadin cewa yunkurin da wasu ke yi na ganin a
Hukumar NDLEA ta yi aniyar cewa sai ta tabbatar 'yan Najeriya basu shiga hannun 'yan siyasa masu hadiyar kwayoyi ba. Hukumar ta ce dole ne a yi wa 'yan siyasa g
Hukumar NDLEA
Samu kari