Hukumar yan sandan NAjeriya
Kakakin rundunar yan sanda reshen jihar Katsina, jihar shugaban ƙasa mai ci, ya ce dakarun yan sanda sun yi nasarar daƙile harin yan ta'adda a ƙauyuka biyu.
A cikin bidiyon wanda ya yadu, an gano jami’an yan sandan a zaune a cikin motar da suka tsayar yayin da wani ya tsaya a waje sannan suka sa a aika masu kudi.
Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun sace kwamishinan labarai, al'adu da yawon bude ido, na Jihar Nasarawa, Mallam Yakubu Lawal. Lamarin ya faru ne a dar
A kokarin tabbatar da zaman lafiya a jihar Benuwai, hukumar yan sanda reshen jihar ta yi ram da wani hatsabibin ɗan garkuwa da mutane a gidan tsohon Alƙali.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta cafke wani mutum mai suna Abdullahi Yar Dubu biyo bayan wani faifan bidiyon TikTok da ya nuna yana zagi da ruwan ashariya.
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Legas, SP Benjamin Hundeyin, ya ja kunne jama'a da su kiyayi kai wa wadanda basu sani ba ziyara ba tare da sun sanarwa ba.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai faramaki makarantar Sakandiren kimiyya da ke yankin jihar Nasarawa, sun bindige malamai biyu, ɗaya ya mutu, yan sanda sun bazam
Shugaban yan sandan Najeriya, Usman Baba Alkali, ya shawarci Jami’an yan sandan kasar da su guji zuwa gidajen karuwai mashaya don guje ma hare-haren miyagu.
Jaridar Punch ta ruwaito cewa, hukumar babban birnin tarayya Abuja ta kama wasu mutane 480 da ake zargi da aikata laifuka a wasu gine-gine da ba a kamala ginawa
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari