Hukumar yan sandan NAjeriya
Dakarun hukumar yan sanda da haɗin guiwar yan banga a karamar hukumar Garun Mallam sun dakile yunkurin sace Dagacin Garin Babba da masu garkuwa suka yi ran.
Bayan aikata manyan laifukan ta'addanci, hukumar yan sanda reshen jihar Osun ta damƙe wani kasurgumin ɗan kungiyar asiri da take nema ruwa a jallo tun a Maris
Yan sandan jihar Legas sun kama wani mutum mai shekaru 36, Ifeanyi Ezennaya, kan zargin sace wa mata shida wayoyinsu na iPhone da kudinsu ya kai N4m bayan shay
Abuja - Babban Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, IGP Usman Alkali Baba, ya bayar da umarnin gurfanar da Kofur Okoi Liyomo, dan sandan da aka kama yana yi w.
Wasu bata gari sun kai hari hedkwatar rundunar yan sandan Najeriya da ke Agwa a karamar hukumar Oguta, Jihar Imo a daren ranar Juma'a sun kashe yan sanda hudu.
Jami’an tsaron NSCSC sun kama wani matashi dan shekara 23 mai suna Quadri Qudus wanda ake zargi da satar wayoyin hannu 21 daga masu neman shiga jami’a a Ilorin.
Rundunar ‘yan sandan jihar Edo ta cafke wani dan sanda mai suna Victor Osabuohign aka dauka a wani faifan bidiyo da aka yana ciniki da wani maia bin hawa...
Jihar Legas - Wasu fusatattun sojoji sun lakada wa wani dan sanda duka inda suka kashe har lahira a wani hari da suka kai kan babbar hanyar Mile 2-Badagry a ji.
An kashe wasu ‘yan bindiga biyu a ranar Alhamis lokacin da suka kai hari a gidan wani sufeton ‘yan sanda a garin Orogwe garin da ke a karamar hukumar Owerri.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari