Hukumar yan sandan NAjeriya
an sanda a Jihar Kaduna sun kama wani dan bindiga mai shekara 20 dauke da bindigu AK-47 guda biyu a garin Galadimawa a karamar hukumar Giwa. Kakakin yan sandan
An bindige wasu jami'an yan sandan Najeriya su biyu a bakin aikinsu a garin Kuru da ke karamar hukumar Riyom na jihar Plateau. Wakilin Daily Trust ya gano cewa
Rahoton gidan talabijin na Channels ya bayyana cewa, 'yan bindigan sun shiga gidan Barista Benedict Azza da ke unguwar Saminaka, a Gusau, suka so sace shi.
Wata daliba mace yar makarantar Khalifa International Model School, Fatima Suleiman, wacce ta rasa kafarta daya a lokacin da wani dalibi ya buge ta da mota a ra
An kama wani mutum da ake zargi, da ba a riga an bayyana sunansa ba a Kano dauke da bindiga da albursai da kayan sojoji a Kano, Daily Trust ta rahoto. An gano c
Wata kotu da ke Adamawa ta yanke wa wani dan dambe, Thank-You Grim, hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda kashe matarsa, Kwalla Grim a karamar hukumar Guyuk.
Tawagan yan sanda da guda biyar a birnin tarayya Abuja, a daren ranar Laraba sun kona wani mabuyar yan ta'adda a Dawaki Zone 7 na Abuja bayan bata garin da ke z
Asirin wani mutumi ya tonu a tashar motar garin Zuba, babban birnin tarayya Abuja, yan banga sun gano kayan da yake ɗauke da su Bindigogi ne kala daban daban.
Hukumar tsaron Najeriya ta NSCDC, reshen jihar Neja, ta cafke wani dalibi mai shekara 18, bisa zargin yunkurin yin garkuwa da shugaban Kwalejin ilimin dabbobi.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari