Hukumar yan sandan NAjeriya
Wani dalibi a makarantun Jihar Anambra da ba a riga an gano shi ba ya halaka mahaifinsa da mahaifiyarsa ya bar gawarsu a cikin daki. Lamarin ya faru ne a garin
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Legas, Benjamin Hundeyin, ya bayyana yadda yayi basaja a kan titin Legas inda har wani 'dan sanda na tambayarsa na goro.
Yan sanda sun kama wata lauya kuma mai rajin kare hakkin bil adama a Abuja, Farfesa Zainab Duke Abiola, kan dukkan yar sanda mai tsaronta, Sufeta Teju Moses.
Mazauna New Market a karamar hukumar Jos ta Arewa sun zargi 'yan sandan yankin C da aikata zalunci, sun hallaka hallaka wani matashi mai shekaru 16, usman Bala.
Shugaban rundunar 'yan sanda na ƙasa, IGP Usman Alƙali Baba, ya gana da AIGs, DIGs da kwamishinonin 'yan sanda na jihohi 36 da birnin tarayya Abuja kan batutuwa
Mutum biyar; maza hudu da wata matar aure sun nuste a garin tserewa harin 'yan bindiga a kauyen Chakumi a unguwar Gurdi ta Abaji a Abuja; babban birnin Najeriya
Kotun Majistare da ke zama a jihar Kano ta ba da umarnin tsare 'dan kasar Chinan da ake zargi da kashe masoyiyarsa yar jihar, Ummukulthum Buhari a kurkuku.
Kwamishinan yan sandan Jihar Kaduna,Yekini Adio Ayoku ya ce rundunarsa ba za ta sassauta wa duk wanda ya karya dokar zabe ba. Don haka, ya gargadi jam'iyyun siy
Rundunar yan sandan Jihar Gombe a ranar Talata ta yi holen wani Mohammed Aminu da Salisu Sa'idu, wadanda aka kama yayin karban kudin fansa N300,000 daga iyalan
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari