Hukumar yan sandan NAjeriya
Wani abu mai tada hankali ya faru a yayinda wani dauke da bindiga ya harbe direban motar Uber a FCT kan jayayya da suka yi kan da wurin fakin a wurin shakatawa.
‘Dan fashi ya ce an yi masa tayin kudi saboda yayi wa Bukola Saraki sharri. Da farko yayi kokarin turjewa, da ya sha wahala, sai ya yi wa 'dan siyasar kazafi.
Wani mutum ya gurfanar da ma'aikatan wani otel a jihar Benue a gaban kotun majistare kan zarginsu da bale masa mota tare da sace zunzurutun kudi N900,000 a ciki
Minsitan kula da lamurran 'yan sanda, Muhd Dingyadi, ya bayyana cewa Sifeta Janar na 'yan sandan Najeriya ba zai yi ritaya wannan shekaarar nan ta 2023 ba.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta bayyana halin da ake ciki game da batun kame gwamnan CBN, Godwin Emefiele. Gwamnan na ci gaba da fuskatar barazanar kame yanzu.
Masu garkuwa da mutane da suka sace wasu manoma biyu da hanyarsu ta dawowa daga gonarsu a Osun sun sako su tare da yan uwansu da suka tsare bayan kai musu N6m.
A wani labarin da muke samu yanzu, an wasu 'yan sanda sun mamaye gidan gwamnan CBN a shirin da yake na shiga kotu a Abuja gobe Laraba 18 ga watan Janairin 2023.
An kama wasu kayayyakin aikata laifi da tsageru suka shigo dasu Najeriya na dab zabe. Wannan lamari ya faru a birnin Legas, an bayyana irin kayan da aka kama.
Wasu kiristoci a jihar Neja sun dauki doka a hannu, sun kone ofishin 'yan sanda bayan da 'yan bindiga suka kone malaminsu da ransa, ya mutu nan take a jihar.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari