Hukumar yan sandan NAjeriya
Rikici ya barke a banki yayin da wata mata ta gasawa dan sanda cizo yayn da yake kokarin tsiga tsakani a wani bankin Ogun. An maka ta a kotu saboda cizonsa.
Yanzu muke samun labarin 'yan ta'addan ISWAP suka hallaka wani jami'in dan sanda da ke aiki a jihar Borno. An bayyana yadda lamarin ya faru a jihar da ke Arewa.
Hukumar 'yan sandan Najeriya ta bayyana sauya kwmaishinta a jihar Kano biyo bayan wata zanga-zanga da mabiya NNPP suka yi bayan zaben shugaban kasa a jihar.
Wata mata yar shekara 52 ta rasu sakamakon rikici da tayi da wata matashiya a jihar Ondo kan rashin rufe kanta yayin dibar ruwa a rijiya. Yan sanda sun tabbatar
An rahoto cewa a akalla mutum 50 ne suka rasa rayyukansu cikin wasu hare-hare da aka rika kaiwa a garuruwa dake karamar hukumar Kwande, jihar Binuwai bayan zabe
Usman Alkali Baba, IG na rundunar yan sanda ya ce an kama a kalla mutane 203 kan laifuka daban-daban masu alaka da zabe yayin zaben ranar Asabar 25 ga Fabrairu.
Wasu mahara da ake kyautata zaton sun je ɗaukar fansa ne sun halaka Malamin Coci, Musa Hyok, da 'ya'yansa biyu a kauyen Ganawuri dake jihar Filato ranar Lahadi.
Wata mummunan gobara da ta faru a kauyukan Malamawar Dangoli, Karangi, da Kwalele a karamar hukumar Kiyawa ta Jihar Jigawa ta yi sanadin rasa dukiyan miliyoyi.
Wani jami'in ɗan sanda mai aikin gadi a gidan tsohon kwamishinan ƴan sandan jihar Ogun ya rigamu gidan gaskiya. Ɗan sandan ya mutu ne a bakin aiki yana barci.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari