Hukumar yan sandan NAjeriya
Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Najeriya (IPMAN), ta ce karɓar na goro da jami'an DSS na 'yan sanda ke yi a hannun masu jigilar man fetur na dag.
Sifetan 'yan sanda, Kayode Egbetokun ya tura sako ga Kungiyar Kwadago ta kasa, NLC da TUC kan shirin su na yin zanga-zanga a gobe Laraba 2 ga watan Agusta.
Masu garkuwa sun hallaka wasu mutane biyu bayan sun kai musu kudin fansa a jihar Plateau, mutanen biyu sun gamu da ajalinsu yayin kokarin ceto 'yan uwansu.
Rundunar 'yan sanda a jihar Adamawa ta kwamushe mutane fiye da 100 kan zargin fasawa da kuma satar kayan gwamnati da sauran wurare na masu zaman kansu a jihar.
An samu hargitsi sosai da asarar rai a lokacin da jami'an gwamnatin jihar Imo, suka ƙona wasu shaguna da matsugunan Hausawa a wasu kasuwanni guda uku na jihar.
Majalisar dattawa ta bayyana rashin jin dadinta da yadda 'yan faucen waya ke shiga majalisa suna sace wayoyin sanatoci ba gaira babu dalili haka siddan kawai.
Fasto ya sa an kama wani matashi bayan ya fada masa cewa ya taba satar kudin baiko N450,000, Faston ya ce sai 'yan uwansa sun biya kudin kafin ya sake shi.
'Yan sanda sun tabbatar da sakin shahararren boka Chukwudozie Nwangwu da masu garkuwa suka sace a dakin otal a Anambra a safiyar yau Asabar 29 ga watan Yuli.
Rundunar 'yan sanda jihar Bauchi ta ce ta kama wasu mutane shida kan zargin aikata laifuka da suka shafi daba da fashi da makami. Haka nan rundunar ta sanar da.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari