Nasir Ahmad El-Rufai
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya ce shi da niyyar neman wata kujera a babban zaben 2023 amma zai iya canja ra'ayinsa idan Shugaba Muhammadu Buhari ya buka
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ba zai taba komawa kujerar Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna yace.
Gwamna Nasir El-Rufai ya ce mace za ta iya zama gwamnan Jihar Kaduna a 2023 musamman idan aka yi la’akari da yadda mata da dama suke da karfi a jihar, Premium
Kamfanin Dangote, sashen taki ya hallara a jihar Kaduna domin halartar bikin baje kolin kasa da kasa da ke gudana a jihar ta Kaduna. Za su zauna da manoma a jih
Gwamna Nasir na jihar Kaduna ya sanar da cewa dalilin da yasa sojojin Najeriya suka bar 'yan bindiga suna jan zarensu, shi ne gudun gurfana kotun ICC ta duniya.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ce rahotannin binciken farko sun bayyana wata alaka tsakanin 'yan sandan Najeriya da sojoji tare da 'yan bindigaa.
El-Rufai ya ce shi da wasu gwamnonin jihohi biyar na yankin suka yanke shawarar shigowa da na’urorin harba makamai da ake iya sarrafawa daga nesa daga Turkiyya.
El-rufai ya bayyana cewa zai marawa duk dan takarar da jam’iyyarsa ta tsayar koda kuwa dan takarar ya fito daga yankin kudu ne idan har ya gamsu da cancantarsa.
Gwamnan Kaduna ya ce wahalar da yan Legas ke sha wajen cunkoson ababen hawa, ya kamata duk wanda ya kai shekara 20 ya wuce Aljanna kyauta dan ya rayu a wuta.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari