Nasir Ahmad El-Rufai
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa wasu 'yan ta'adda sun kona ƙauyen Sabon Kaura dake kudancin jihar Kaduna, sun kashe mutum hudu wasu da yawa sun bata .
Rundunar wasu jami'an tsaro sun kubutar da wasu mutanen da aka sace a jihar Kaduna. Gwamnatin jihar ta bayyana godiyarta ga jami'an tsaron da suka yi koakari.
Dan gwamnan Kaduna, Bashir Nasir El-rufai ya je shafinsa na Twitter domin yiwa Peter Obi da Kingsley Moghalu ba’a, inda ya ce ba za su kai labari ba a 2023.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, a ranar Talata ya yi watsi da shirin da gwamnatin tarayya ke yi na yafewa yan bindigan da suka mika wuya da sunan.
Rikicin makiyaya da 'yan ta'adda a yankunan karamar hukumar Kauru da Zangon Kataf ta yi sanadin rayuka shida inda wasu suka jigata. An halaka shanu takwas.
Bashir El-Rufai, dan gwamnan jihar Kaduna tare da matar sa Halima Nwakego, sun samu karuwar yara maza biyu tagwaye. Bashir ya ce yaran biyu na da kama da juna.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, ba zai bari wasu su dauki makamai da sunan tilastawa wasu binsu ba. Ya bayyana haka ne a Kaduna jiya Alhamis.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tuno yadda wasu suka kitsa hallaka shi a gadar Kawo da ke jihar Kaduna. Ya ce ya tsallake rijiya da baya a yayin harin da aka
An shiga rudani a lokacin da jami'a tsaro suka rika bawa hammata iska tsakaninsu yayin da Shugaba Muhammadu Buhari ke kaddamar da gadan Kawo a tsakiyar birnin K
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari