Nasir Ahmad El-Rufai
Bashir El-Rufai ya yi martani kan batun cewa mahaifinsa zai yi hadaka da Peter Obi na jam'iyyar Labour domin tunkarar babban zaben 2027 da ke tafe.
Dan Bello na ganin ya wayar da kan jama’a, wasu su na zargin ya kawo abubuwan da babu tabbas a cikin bidiyoyin na sa har ana kira cewa ya kamata a cafke shi.
Jesutega Onokpasa ya ce da tuni tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello da takwaransa na Kaduna, Nasir el-Rufai sun kwantar da tarzomar da ta barke a yankin Arewa.
Jigon jam'iyyar APC, Jesutega Onokpasa ya nuna fargaba kan wargajewar APC a Najeriya idan aka cigaba da nuna wariya ga irin Yahaya Bello da Nasir El-rufa'i.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa jam'iyyar NNPP budaddiya ce ga kowa inda ya yiwa Mallam Nasir El-Rufai tayi.
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta yiwa dokar zabe ta jihar Kwaskwarima. Majalisar ta soke yin amfani da na'uara wajen kada kuri'a a lokutan zabe.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya dauki matakin shari'a kan mamban Majalisar jihar Kaduna da gidan talabijin na Channels kan zargin bata masa suna.
Majalisar jihar Kaduna ta yi zazzafan martani ga tsohon gwamnan jihar, Nasir El-Rufai kan zargin badakala da kwamitinta ya kafa domin bincikar almundanar N423bn.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi martani bayan caccakar gwamnatin Uba Sani da wani mai amfani da kafar X ya wallafa a yau Laraba.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari