Mata Da Miji
Wata yar Najeriya ta koka a soshiyal midiya kan wata hira mai daidaita zuciya da ta gano a wayar mijinta. Ta ce yanzu ji take kamar ita ke auren kanta.
Wani bidiyo da ya yadu ya nuno wata amarya yar Najeriya tana aure da hoton angonta saboda baya gari. Ta sumbaci hoton tare da yawo da shi rike a hannunta.
Wani dan Najeriya ya bayyana yadda ya gano dukka yaransa hudu ba nasa bane. A cewar mutumin da ya karaya, ya gano hakan ne bayan an yi masu gwajin DNA.
Wasu sabbin ma’aurata yan Najeriya sun haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan sun baje kolin makudan kudaden da suka samu a wajen shagalin bikinsu.
Mrs Ayinle ta roki kotu da ta datse igiyar aurenta kasancewar yanzu babu wata soyayya tsakaninta da mijinta, uwa uba kuma sun kwashe shekaru 2 ba tare da haihuwa ba
Gwamnatin Bola Tinubu za ta kashe fiye da N4.4bn a kan motoci, sannan za a kashe biliyoyin kudi domin a gyara inda Bola Tinubu da Kashim Shettima su ke kwanciya.
Nura Ashiru, ya bukaci mai ɗakinsa da ke neman saki a Kotun musulunci ta biya N1.5m idan tana son ya sake ta saboda asarar da ta jawo masa a zaman aurensu.
A wani bidiyo da ya yadu, an gano wata amarya a tsaye tana kallon angonta da ke tikar rawa cike da murna a wajen shagalin bikinsu. Yanayin amaryar ya ta da kura.
Wani magidanci dan Najeriya ya fusata saboda matarsa tana hana shi tarayya da ita a bangaren auratayya. Ya ce yanzu yana samu a wajen wata matar a waje.
Mata Da Miji
Samu kari