Mata Da Miji
Wata kotun shari’ar Musulunci dake Kaduna ta umarci wata mata mai Fatima Muhammad da ta dawo da sadakin da ta karba na N80,000, a madadin sakin da ta bukata.
Magidanci ya maka matarsa a kotu bayan ta lakada masa duka har sai da mijn ya suma, ya ce matar daman ta saba cin zarafinsa kullum akan abinda bai kai komai ba.
Fitacciyar mai amfani da kafar soshiyal midiya ta Facebook yar asalin jihar Kano Maimunatu Giwa ta bayyana cewa mijin da za ta aura ko dukanta ya ke yi ba zata
Wani magidanci ya je yin gwajin DNA bayan mutuwar matar sa. Ya gano cewa ƴaƴa biyun da suka haifa tare ashe ba ƴaƴan sa ba ne. Abin takaicin matar ta mutu.
Wata mata 'yar Najeriya ta haddasa gaddama da cece kuce yayin da ta wallafa hotunanta kashi uku, kafin aure, lokacin tana da aure da bayan mutuwar aurenta.
Wani bidiyo ya nuna yadda wani wada ke shan dadi a gidansa lokacin da matarsa ta yada bidiyonsa a lokacin da take shirya shi zai tafi makaranta koyarwa TikTok.
Wata mata mai suna Fatima Abdul Rahman 'yar kimanin shekaru 42 da haihuwa ta kashe kishiyarta mai suna Adizat Abdul Rahman wacce take ɗauke da juna biyu a Legas
Saurayi ya gani yadda budurwar da zai aura ta ci amanarsa ta hanyar kai ziyarar karshe tare da aikata badala da tsohon saurayinta a wani yanki na kasar nan.
Za a ga bidiyon yadda wata budurwa ta ba wa wani saurayi lambar waya cikin taro ya dauki hankalin kowa, kamar tana tare da wani saurayin daban amma ba a fasa ba
Mata Da Miji
Samu kari