Manyan Labarai A Yau
Kwamishinan Matasa Da Wasanni na Jihar Yobe, Hon. Goni Bukar Lawan, (BUGON) ya mutu a hatsarin mota kan hanyar Damaturu zuwa Kano. Goni Bukar, tsohon dan majali
Amurka - Shugaba Joe Biden, a jawabi da yayi wa manema labaru a yammacin jiya, ya ce umarnin kai hari da ya ba jiragen yakin Amurka a birnin Kabul na Kasar Afg.
Za a ji Sanatan APC ya bukaci babban Hadimin Buhari ya ajiye aikinsa saboda gazawa, yace Babagana Monguno ya gaza wajen aikinsa na bada shawara a kan tsaro.
A cikin wani bidiyo da ya yadu a shafukan soshiyal midiya, an gano wani ango yana sujjadar godiya ga Allah bayan an daura masa aure sannan ya fashe da kuka.
Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane shida a Tashan Buja da ke karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina. Daga cikin wadanda aka sace harda matar aure da danta.
Wasu hazikan matasa yan Najeriya su uku sun bude sana’ar siyar da kosai sannan suka mayar da hankali a kai a kokarinsu na ganin sun cimma burinsu a rayuwa.
Wani matashi mai suna Harmonihie zube a gaban mahaifiyarsa yana zubar da hawayen murna da godiya kan irin dawainiyar da ta yi da shi a rayuwa har ya zama lauya.
Gwamnatin Tarayya ta fara yunkurin dabbaka karin haraji a kan kira da sakonnin wayar salula. Gwamnatin Buhari na Shirin kara haraji don haka farashi zai tashi.
An baje kolin al'adun Mallam Bahaushe a wajen wani kasaitaccen biki da aka yi na wata amarya mai suna Fatima Tijjani Sule Garo da angonta Mahi Salisu Ladan.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari