Manyan Labarai A Yau
Za ku ji yadda Ake ta Surutu Yayin da Manyan Na-kusa da Buhari Suka Tashi da Lambobin Girma. A jerin akwai masu taya Muhammadu Buhari aiki a fadar Aso Villa.
Shugabannin kungiyar ITU sun taru a kasar Romaniya tun a makon jiya, ana ta taro. Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya jagoranci Najeriya ta bada tazara mai yawa.
Tun daga mutum na farko har zuwa karshe, wannan jeri da muka kawo yana kunshe da sunayen wadanda za a ba lambar girmamawa a Najeriya a Oktoban nan a Aso Villa.
Trooper Jack Burnell-Williams, matashi dan shekara 18 wanda ya yi gadin gawar Sarauniya Elizabeth ta II a wurin jana'izarta ya rasu. A cewar The Telegraph, an g
Rahotanni sun tabbatar da an sa sunan Abba Kyari a cikin mutane 437 da za a karrama. Wasu mutane 67 za su samu CON baya ga sunayen Sarakuna, manya da Mawaka.
A wani mataki na Gwamna Charles Soludo na sauya saita jihar Anambra kan turba ta cigaba, an haramta dukkan kungiyoyin masu adaidaita sahu (keke) da bas yin aiki
An amince da karin matsayin wasu Lauyoyi zuwa matsayin SAN. Sakatariyar kwamitin, Hajo Bello ta bada sanarwar hakan bayan wani zaman LPPC da aka yi a Abuja.
An bada asusun yakin neman zaben shugaban kasa da nufin Peter Obi ya kai labari a takaran da yake yi. Tun a jiyan dai wasu masoya sun fara aikawa da kudinsu.
Mun samu labari Gwamnatin Kebbi tayi wa Abubakar Bagudu Usman tayin kujerar Mai ba gwamna shawara, Dallatun Kalgo yace bai bukatar wannan mukami, a ba matashi.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari