Manyan Labarai A Yau
Darektan yada labarai da wayar da kan al’umma na NDLEA, Femi Babafemi yace National Drug Law Enforcement Agency ta wani tsoho da ake zargi yana saida kwayoyi.
Wata mota tayi hadari kusa da gadar 3rd Mainland, ‘yan cikin mota sun kone. Mazda KJA 699 GY ta kama ci da wuta a dalilin gangancin direba, wanda shi ya yi rai.
Wata babban kotun Jihar Legas, a ranar Juma'a 23 ga watan Satumba, ta yanke wa wani korarren dan sanda Olalekan Ogunyemi, daurin rai dai rai saboda kashe wani m
An yanke wa jarumin fim na kasar Canada Ryan Grantham hukuncin daurin rai da rai bayan amsa laifinsa na kashe mahaifiyrsa, Barbara White a shekarar 2020. Mai sh
Wani dalibi a makarantun Jihar Anambra da ba a riga an gano shi ba ya halaka mahaifinsa da mahaifiyarsa ya bar gawarsu a cikin daki. Lamarin ya faru ne a garin
Kazamin rikicin da ke tsakanin jaruma, Halima Abubakar, da fitaccen fasto, Apostle Johnson Suleiman ya dauki sabon salo a yayin da jarumar ta yi magana mai karf
Kakakin sashen laifuffuka na musamman na rundunar ‘yan sanda da ke Ikoyi yace an samu wasu Kasurguman ‘Yan Damfara Sun Sace N523.3m Daga Asusun Bankin Mutane.
Kotun laifuka na musamman a Ikeja a ranar Laraba ta yanke wa wani Ayodeji Oluokun, mataimakin fasto a cocin Redeemed Christian Church of God (RCCG), a Victoria
Taliban ta sanar da cewa za ta haramta amfani da dandalin sada zumunta na TikTok saboda yana karfafa tashin hankali. Ma'aikatar Sadarwa ta Taliban ta ce shahara
Manyan Labarai A Yau
Samu kari