Maiduguri
“Mun rufe shagunanmu mun tafi gida kenan sai aka kiramu wai kasuwarmu ta kama da wuta, da dama daga cikin shagunanmu sun kone kurmus, a yanzu haka muna ta kokarin kashe wutar, amma matsalar wutar lantarki ce ta janyo gobarar.”
Wani hafsan Soja da abin ya faru a gabansa ya bayyana cewa sauran manyan Sojoji ne suka shawarci babban kwamandan Sojan ta runduna ta bakwai, Bulami Biu da kada ya kuskura ya shiga filin nan saboda komai zai iya faruwa.
Wata majajiya na karkashin kasa daga rundunar Sojin kasa ta tabbatar ma majiyar NAIJ.com cewa yan kunar bakin waken sun tayar da bama baman ne da misalin karfe 9:30 na dare a wani dandalin shakatawa dake cikin barikin.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Kwamishina Damian yana cewa sun bincike kan wani kisan gilla da aka yi ma wata budurwa, da kuma kwakule idanuwan wani mutumi mai shekaru 58 da karfi da yaji, dukkaninsu a garin Maiduguri.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito ruwan saman dauke da iska mai karfi sun lalata ma yan gudun hijirar lissafi, inda suka tarwatsa musu dakunan leda da aka yi musu, tare da wancakalar dukkanin kayayyakinsu, wanda hakan ya sabunta halin n
Daga karshe shugaban kungiyar daliban, Musa Ibrahim Aji ya bayyana godiyarsa ga duk mutanen dake da hannu cikin sako yan matan Chibok 103 da yan ta’addan Boko Haram suka yi a shekarar data gabata, tare da daukan nauyin karatunsu.
Isah ya bayyana ma majiyar NAIJ.com cewa ya bar matarsa da ciki, don kwatakwata watanni shidda kenan da aurensu, amma yace daga bisani ya samu labarin ta haihu a hannu yan Boko Haram, inda suka rada ma yaron nasa suna Muhammad.
Shekaru kusan goma kenan masu da'awar jihadi da korar Boko sun addabi yankin Arewa maso Gabas, yanzu kam an shawo kan lamarin, domin kuwa gashi har IGP na ziyarar kwanaki uku a yankin Maiduguri da kewaye, tare da tawagar jami'an..
Kamfanin NNPC ta ce, ta shirya haka rijioyiyin mai da iskan gas guda hudu a tafkin Gongola a cikin shekara 2018 NNPC ta ce za fara haka rijiyoyin ne a Gongola yayin da take jiran zaman lafiya ya dawo yankin Tafkin Chad.
Maiduguri
Samu kari