Maiduguri
Jim kadan bayan an bayyana cewa ya tafi kasar Birtaniya, sai gashi majiyarmu LEGIT.NG ta samu labarin cewa yanzu haka shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa garin Maiduguri babban birnin jihar Borno...
Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar, Ibikunle Daramola ne ya bayyana haka a ranar Litinin yayin ganawa da manema labaru a babban birnin tarayya Abuja, inda yace a yanzu haka injiniyoyin rundunar suna harhada jiragen don rantsar
Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar Sojan sama, Ibikunle Daramola ne ya bayyana haka a ranar Litinin, inda yace Saddique na amfani da damar irin wannan liyafa don ganawa da dakarun Sojinsa a duk lokacin da ake wani sha’anin biki
Legit.ng Sai dai da ta shiga hannu ta fasa kwai, inda tace su yan mata hudu mayakan Boko Haram suka daura ma jigidan bama bamai, sa’annan suka daukosu daga karamar hukumar Banki da nufin su kai harin kunar bakin wake.
Majiyar Legit.com ta ruwaito Baba Modu yaso yayi amfani da damar da gwamnatin tarayya ta baiwa mayakan Boko Haram na neman afuwa da yafiya idan har suka mika kansu ga Sojoji tare da ajiye makamansu, amma yace Ba-Ana ya ki yarda.
“Karfin bindigar yasa ta yi tsalle ta fadi a gefen hanya nesa da jama’a, daga nan ne sai bamabaman dake daure a jikinta suka tashi, inda suka yi watsa watsa da namanta, ita kadai ta mutu, babu wanda ya ji ko rauni.” Inji kwamishin
Legit.com ta ruwaito wannan ne karo na farko da shugaba Buhari zai halarci taron wanda ake shiryashi sau hudu a shekara, bayan duk watanni uku. Ana shirya taron ne don yin nazari tare da duba ga ayyukan da rundunar Sojan kasa ta g
Majiyar Legit.com ta ruwaito shugaban hafsoshin rundunar Sojan kasa, Laftanar janar Tukur Yusuf Buratai ne ya nada sabon kwamandan mai suna Manjo janar Benson Akinroluyo, kamar yadda sanarwar daga shelkwatar rundunar Soja ta sanar
Farfesan yace tun a shekarar 2010 ya fara gudanar da wannan bincike na gano maganin cutar daji, wanada a yanzu haka yace binciken ya kai wani matakin da za’a iya fara amfani dashi akan dabbobi, daga bisani kuma akan mutane.
Maiduguri
Samu kari