Wani soja Najeriya ya sake mutu a wajen yakin Boko Haram
- Gidado ya mutu ne yana kare kasar Najeriya daga hannu yan ta’adda na Boko Haram
- Mun saba da Gidado sosai tun da muka hadu a wajen zabin yan soja a Kaduna wasu shekaru na baya
- Wayanan halaye na san da shi har da ya mutu
Kaften Shehu Usman Mahmoud Gidado ya rasa rai shi da yana kan yakin Boko Haram a ta Maiduguri jihar Borno.
Gidado ya mutu ne yana kare kasar Najeriya daga hannu yan ta’adda na Boko Haram. An binne shi a Maimalari kantonment wajen makabartar sojoji Maiduguri.
KU KARANTA: Rikicin Boko Haram: “An kashe maciji ba’a sare kansa ba” inji majalisar dinkin duniya
A yadda wani aboki shi ya fada akan gizo gizo ya ce: “Allahu Akbar, a a binnedan aji na Kaften Shehu-Usman Mahmoud Gidado a Maimalari Kantonment makabatar sojoji, Maiduguri. Mun saba da Gidado sosai tun da muka hadu a wajen zabin yan soja a Kaduna wasu shekaru na baya. Na ganshi ya na da gaskiya, rikon adini, da kuma faraha. Wayanan halaye na san da shi har da ya mutu.
“Ya mutu ne yana kare kasar shi a hannu mugaye yan Boko Haram. Mun yi adua cewar, Allah ya bashi Jannatil Firdaus. Na gaida iyalin shi Allah y aba su hakuri.”
Asali: Legit.ng