Maiduguri
A ranar Litinin ne gwamnatin tarayya ta aikawa da mazauna Auno kayan tallafi. Auno dai gari ne da yake da makwabtaka da jihar Borno wanda cikin kwanakin mayakan Boko Haram suka kai hari inda suka halaka mutane 30.
An ji karan harbe harben bindiga a daren Lahadi, 16 ga watan Feburairu a garin Maiduguri yayin da zaratan dakarun rundunar Sojan kasa na Najeriya suka yi musayar wuta da mayakan kungiyar ta’addanci na Boko Haram.
Kwamishinan 'yan sandan jihar Borno, Mohammed Aliyu, ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) cewa jama'a ne suka kama matashin ranar 7 ga watan Fabrairu. A cewar kwamishinan, binciken rundunar 'yan sanda ya nuna cewa
Duk da koma baya da ake samu da tabarbarewa a fannin tsaro ajihar Borno, babu wanda zai ce shugaban kasa Muhammadu Buhari baya mayar da hankali a kan tsaro, in ji Gwamna Babagana Zulum. Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, gwamnan
Yayin da Obiageli Mazi, mai shekaru 54, wacce kuma ta shafe shekaru 31 tana aiki a jihat Borno, inda ya rage mata bai fi shekara biyar ba tayi ritaya, kuma babu abinda ta ajiye sanadiyyar wannan aiki da tayi, amma sai wani ikon...
Sanatan ya kara da cewa, mutane duk sun saka burikansu ne kan Buhari saboda suna zaton zai gyara kasar farat daya ne. "Jama’ar jihar Borno har yanzu suna son Buhari. Zai yuwu dai sunyi tsammani mai yawa ne. Ina da tabbacin cewa ja
Magoya bayan jam’iyyar PDP a jihar Bayelsa sun fada shauki da murnar soke zaben jam’iyyar APC tare da dan takararta da kotun koli ta yi a yau. Alkalai biyar din na kotun, wadanda suka samu jagorancin Mai shari’a Mary Odili ne suka
Bayan Buhari ya zargi shugabannin jahar Borno da gaza ba gwamnatinsa hadin kai wajen yaki da ta'addanci a yankin arewa maso gabas, wata kungiya ta yi zargin cewa gwamnan jahar da hadimansa ma na da tambayoyin amsawa kan haka.
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta yaba ma gwamnan jahar Borno, Babagana Umara Zulum, kan kira ga sauya salon tsaron kasar baki dayanta.
Maiduguri
Samu kari