Labaran Soyayya
An tsinta gawar wani mutum da wata mata wadanda aka gano sun mutu a cikin mota kirar SUV yayin da suke tsaka da jima'i.An tsince su a Jakande da ke Isolo,Legas.
Kamaliza Verena budurwa ce mai shekaru 70 wacce ke fatan samun saurayi kafin ta bar duniya. Matar ta yi rashin sa'ar samun masoyi duk da cewar tana son haka.
Adebola Daniel, 'da ga tsohon gwamnan jihar Ogun ya shirya angwancewa da budurwarsa, Morenike, duba da yadda kwanan nan ya bukaci ta auresa, inda ta amince.
Oprah Chioma Uzodimma, diyar Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ta auri rabin ranta, Henry Ohaeri. Sabuwar amaryar da angonta sun yi bikin gargajiyansu a Abuja.
Yayin zantawa da wani makusancinsu wanda yayi fice a kasar Kenya, sun ce suna farincikin yadda suke soyayya da mutum daya, saboda yana basu so da kulawa iri 1.
Ademola Adebusoye da masoyiyarsa, Titilope Adebusoye, sun yi aure a 2020 a Legas, sannan ya bayyana farincikinsa na yadda suka yi dan kwarya-kwaryar shagalin.
Wani matashi 'dan Najeriya ya kwashi kashinsa a hannu yayin da yayi kokarin neman auren budurwarsa , inda taki yarda da bukartarsa ta hanyar cin zarafinsa.
ata bazawara ta bayar da labarin yadda ta yi nadamar aure da darussan da ta koya bayan ta rabu da tsohon mijinta kuma wanda dauka dawainiyar auren da suka yi.
Wata budurwa kyakyawa ta janyo cece-kuce a kafafen sada zumunta bayan ta ce za ta siyar da motar ta domin daukar nauyin digiri na biyu na saurayin da ta ke so.
Labaran Soyayya
Samu kari