Labaran Soyayya
An gano magidancin ya dage sosai yana taimakawa matar tasa yayin da ya mayar da hankali sosai wajen soya abun da ya yi kama da gyada a wani tukunya mai fadi.
Kathi Jenkins mai shekaru 74 ta hadu da matashi Devaughn Aubrey. inda suka yi zurfi a soyayya kuma a yanzu haka, masoyan na shirin yin aure har anyi baiko.
A cikin bidiyon da ya yadu a soshiyal midiya, an gano amaryar sanye da doguwar riga irin ta zamani yayinda angonta ya sanya farar shadda dinkin babban riga.
Hadaddun hotunan Atoni Janar na tarayya kuma ministan shari’a, Abubakar Malami, tare da uwargidarsa, Hajiya Fatima Malami sun yadu a shafukan soshiyal midiya.
A ranar Asabar, 13 ga watan Agusta ne aka daura auren Surayya Sule Lamido, diyar tsohon gwamnan jihar Jigawa da kyakkyawan angonta, Yazid Dan Fulani a Bamaina.
A bidiyon TitTok, budurwar ta rubuta cewa lokacin da ta fara ganinsa ta ji tana kaunarsa amma kaunar ta bace da ta ga yana amfani da IPhone amma mai madannai.
A cikin wani bidiyo da ya yadu a shafukan soshiyal midiya, an gano zukekiyar amaryar cikin wata hadaddiyar doguwar riga irin na amaren zamani, kanta lullube.
A ranar Juma’a, 5 ga watan Agusta ne aka daura auren Muhammad Bello, 'dan Sanata Ahmad Sani Yarima da amaryarsa Fatima Ali a babban masallacin kasar Landan.
A cikin wani bidiyo da ya yadu a shafukan soshiyal midiya, an gano wata amarya da wasu manya-manyan mata suka ciccibo a kan wani irin gado irin na sarauta.
Labaran Soyayya
Samu kari