Jihar Legas
Wani bayani da ya fito ya nuna cewa sakamakon ruftawar gini na karshen nan a Legas, an gano gawarwakin wata mace da namiji da suka mutu suna tsaka da jin dadi.
Wata babban kotun Jihar Legas, a ranar Juma'a 23 ga watan Satumba, ta yanke wa wani korarren dan sanda Olalekan Ogunyemi, daurin rai dai rai saboda kashe wani m
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Legas, Benjamin Hundeyin, ya bayyana yadda yayi basaja a kan titin Legas inda har wani 'dan sanda na tambayarsa na goro.
Wani katon bene ya ruguje a titin Sonuga dake Palm Avenue ta yankin Mushin dake jihar Legas a ranar Juma'a. Shugaban SEMA na jihar Legas yace ana aikin Ceto.
Kotun laifuka na musamman a Ikeja a ranar Laraba ta yanke wa wani Ayodeji Oluokun, mataimakin fasto a cocin Redeemed Christian Church of God (RCCG), a Victoria
EFCC ta gurfanar da Dr John Abebe, kanin marigayiyi matar tsohon shugaban kasa Obasanjo, Stella a gaban kotun laifuffuka na musamman a ranar Litinin a Ikeja.
Wata kotun laifuka na musamman dake Ikeja a jihar Legas a ranar Litinin ta yankewa kasurgumin mai garkuwa da mutane,Evans hukuncin shekaru 21 a gidan maza.
Wani bidiyon da jaridar Tribune Online ta yada ya nuna lokacin da matasa dalibai suka yi dandazo tare da tsohe titin tashar jirgin saman jihar Legas a Kudanci.
Hankulan jama'a sun tashi a unguwar Arilesola dake Abule Egba, jihar Legas ranar Laraba bayan damke wani mabaraci da guru da layu da kuma kudi N500,000....
Jihar Legas
Samu kari