Jihar Legas
Wata matar aure mai suna Florence Ideye, ta nemi kotun Igando da ke Lagas da ta raba aurensu cewa maigidanta Victor, baya aiki tsawon shekaru 10 da suka gabata.
Fitaccen mawakin yana fuskantar kotu dake Ajah a kan zargin aikata laifuka uku da suka hada da cin zarafi, hana 'dan sanda yin aikinsa da kuma garkuwa da mutum.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas, ya yi sabbin nade-nade 11 a ma’aikatan gwamnatin jihar ta Legas a yau Alhamis 8 ga watan Satumban wannan shekarar.
Alkalin kotun majistare da ke zamanta a Yaba a Legas ya bada umurnin a tsare wani Damilola Areje, a gidan yari kan satar mota, har sai ya cika ka'idojin beli.
Legas - An gano wani dan shekara 14 sumamme cikin jirgin kamfanin United Nigeria inda ya boye yana jiran jirgin ya tashi da shi inda zai yi tafiya kasar waje.
Biyo bayan rushewar wani ginin Bene mai Bakwai da murabus ɗin kwamishinan raya birane, gwamnan Legas ya naɗa sabon kwamishinan da zai maye gurbin ma'aikatar.
A rahoton da muke samu, an ce kwamishinan tsare-tsare da raya birane na jihar Legas, Dakta Idris Salako ya ajiye aikinsa sakamakon yawaitar rugujewar gine-gine.
Bene mai hawa bakwai da ake tsaka da ginin sa a titin Oba Idowu Oniru dake jihar Legas ya rushe inda ya ritsa da mutum shida. A yanzu ana aikin ceto jama'a.
An tsare fitaccen mawakin gambara na Najeriya, Panshak Zamani wanda aka fi sani da Ice Prince Zamani a gidan yarin Ikoyi. Benjamin Hundeyin, mai magana da yawun
Jihar Legas
Samu kari