Jihar Legas
EFCC ta gurfanar da ɗan China a Legas bisa zargin ta'addanci ta intanet. Kotu ta tura shi kurkuku. A Jos, an ɗaure wasu 'yan China 4 shekaru 5 kan hakar ma'adinai.
An tabbatar da mutuwar fitacciyar jaruma a masana'antar shirya fina finai ta Nollywood kuma mai rajin kare hakkin masu ƙima sosai a Najeriya, Monalisa Stephen.
Wata babbar kotu ta yanke wa 'yan TikTok biyu hukuncin daurin watanni shida a Legas saboda wulakanta Naira. EFCC ce ta gurfanar da su bayan samun bidiyo.
Bayan dawowar Sarki Sanusi II daga kasar Tunisia, Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya samu halartar gagarumin taro da ake yi a jihar Lagos.
Hukumar NiMet ta yi hasashen cewa jihohin Legas, Delta, Bayelsa, Cross River, Rivers, da Akwa Ibom za su fuskanci ruwan sama na tsawon kwanaki 250 zuwa 290.
Tsohon gwamnan Bayelsa, Kyaftin Olubolade, ya rasu yana da shekaru 70 a Legas bayan ya yanke jiki ya fadi a wajen wasan ƙwallon teburi. An yi jimamin rasuwarsa.
Rundunar 'yan sanda a jihar Legas ta kama wani matashi da yake shiga makabarta domin cire sassan jikin dan Adam don tsafin yin kudi yana shirin zuwa gidan boka.
An samu rabuwar kai a jam'iyyar APC kan fitar da 'yan takara a zaben kananan hukumomi. An bukaci matar shugaban kasa Remi Tinubu ta saka baki a lamarin.
Ɗan majalisa a jihar Lagos kuma tsohon ɗan fim, Desmond Elliot ya bayyana yadda ya kusa konewa a ofishinsa a Surulere lokacin zanga-zangar EndSARS a 2020.
Jihar Legas
Samu kari