Jihar Legas
Hukumasr EFCC ta kama E-Money da Aisha Achimugu bisa zarge-zargen laifukan kudi daban-daban, ciki har da watsa kudade da karya dokar musayar kudi.
Gwamnan Legas, Babajide Sanwo-Olu ya ce Peter Obi ba shi da bakin magana kan talauci, domin a lokacin mulkinsa a Anambra, talauci ya karu daga 41.4% zuwa 53.7%.
An yada wani faifan bidiyo da ya tayar wa al'umma hankali na dan TikTok da aka fi sani da 'Disturbing' ya mutu a yayin da yake yin shiri kai tsaye a kafofin sadarwa
Sheikh Habeebullah Adam El-Ilory ya ce ya kamata a sake duba wasu koyarwar addini da suka sabawa ci gaban al’umma na yau duba fahimtar wasu malamai.
Kamfanin mai na kasa watau NNPCL ya bi sahun matatar Ɗangote, an ga ya rage farashin kowace lita guda da man fetur a babbar birnin tarayya Abuja da Legas.
Fasto Tunde Bakare ya shawarci Shugaba Tinubu ya rungumi tawali’u da karɓar shawara domin ceto Najeriya daga halin da take ciki inda ya ce an gaji da addu'a.
Wani bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta ya nuna Fasto David Ibiyeomie yana cewa Annabi Isa bai taba ziyartar talaka ba, yana kin talauci lokacin da yake raye.
Ana fargabar mutane da dama sun mutu yayin da wasu suka makale a lokacin da wani gini mai hawa 3 ya ruguje a Legas. An ce ana ci gaba da aikin ceto mutane.
Babbar kotun jihar Legas ta ce sauke Mudashiru Obasa daga matsayin kakakin Majalisar Dokokin Jihar ya saɓa wa ƙa'aida da tanadik kundik tsarin mulki.
Jihar Legas
Samu kari