Jihar Legas
Kotun tarayya da ke zamanta a Legas ta gayyaci tsohon dan takarar gwamna na jam’iyyar PPN a jihar Zamfara, Adamu Bashir bisa zargin damfarar wani banki kudade.
Shehu Sani ya zolayi Bola Tinubu kan yawan shekarunsa, inda ya ce shi da Tinubu ba komai bane face sa'anni kuma abokan juna. Su gayu ne sannan samari masu jini.
Wata mai aiki mai suna Blessing, ta arce da kudi da sarkokin kimanin miyan goma sha hudu (N14m) daga gidan maigidarta dake unguwar Victoria Island, jihar Legas.
Wata mota ta kutsa cikin wata tankar mai, lamarin da ya kai mummunan hadarin da ake tunanin ya kashe mutane da dama. Yanzu muke samun labarin faruwar lamarin.
Wani matashi ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta yayin da yake rabawa fursunoni kudi a bakin hanya. Ya raba musu kudi yayin da suke cikin motar gidan gyara.
Wani jirgin saman Najeriya na kamfanin Arik da ya taso daga jihar Legas zuwa jihar Delta ya fadi a wani yankin jihar Delta bayan samun tangardan a yankin Asaba.
'Yan ta'adda sun tare mota dauke da fasinjoji 14 daga Uyo, a jihar Imo inda suka kwashe matafiya zuwa jihar Legas. Lamarin ya faru a ranar Talata a Obiohuru.
Yanzu labari ke iso Legit.ng Hausa cewa, Ernest Shonekan, wani shugaban da ya gaji janar Badamasi Babangida ya rasu bayan gajeriyar rashin lafiya a Legas..
Wata mota da ba asan me take dauke dashi ba ta kama da wuta tana cikin tafiya a wani yankin jihar Legas. A halin yanzu dai an ga motar tana cin wuta amma ba a
Jihar Legas
Samu kari