Labarin Sojojin Najeriya
Mun samo daga Daily Trust cewa hukumar 'yan sanda reshen jihar Katsina ta damke wata budurwa, Zinatu Abubakar mai shakaru 19 da tayi yunkurin sace babur din wani matashi bayan ta dirka masa kwayoyi. Sanarwar da jami'in hulda da ja
Wani lebura mai aikin gini ya gayyaci budurwarsa gidansa, bayan sun sadu kwatsam sai ya kashe ta ya yi gunduwa-gunduwa da sassan jikinta ya dauki sassan jikinta ya kaiwa wani fasto domin aikata tsafi. Hukumar 'yan sanda reshen jih
Rahoton da muka samu daga Daily Nigerian na cewa tsohon shugaban hukumar 'yan sandan farin kaya (DSS), Lawal Daura ya ce tun da ya fara aiki babu wata korafi ko kuka da akayi kan yadda yake gudanar da aikinsa amma kwatsam sai gash
Majiyar NAIJ.com ta ruwaiyto Birgediya Bulama ya bayyana haka ne a yayin daya kai ziyara ga wasu Sojoji da aka girke a garin Delwa dake cikin karamar hukumae Konduga, inda yayi kira garesu da suyi amfani da makamansu wajen karskas
Mun samu cewa wasu magoya bayan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso sunyi hatsari a hanyarsu a kan hayarsu ta zuwa taron kaddamar da takarar shugabancin kasa da ake gudanarwa a yau Laraba a babban birnin tarayya Abuja. Fasinjoji da yawa s
Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, ya kaddamar da kwamiti na musamman domin bawa shugaban kasa shawara a kan afuwa da ragge cinkoso a gidan yarin da ke jihohin Najeriya (PACPM). Mustapha wanda ya samu wakilcin Ministan Sh
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Sojojin sun yi wannan bore ne don nuna rashin amincewarsu da sake tura su wasu garuruwan jihar Borno don yaki da Boko Haram, yayinda su kuma suke ganin lokaci yayi daya kamata su koma gida sakamakon sun
NAIJ.com ta ruwaito Daramola ya sanar da haka ne a ranar Lahadi, 26 ga watan Agusta, inda yace Sojojin rundunar sun mayar da hankulansu ne wajen lalata duk wani sansanin yan bindigan, a haka ne suka kashe mutum 30 bayan wasu hare
Bayan kwashe watanni suna zaune a sansanin 'yan gudun hijira, al'ummar jihar Zamfara sun fara komawa gidajensu saboda sojoji da sauran jami'an tsaro sun fara cin galaba kan 'yan bindigan da suka adabi jihar. Mukadashin direktan ya
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari