Labarin Sojojin Najeriya
A Kaduna, wani Fasto ya mutu a kungurmin jeji wata 1 bayan ‘Yan garkuwa da mutane sun dauke shi. An tabbatar da mutuwar Fasto Joseph Akate tun a watan Afrilu.
Yan bindiga sun kashe sojoji shida yayin da suke hanyar su ta zuwa wurin da aka kai hari a Tati, wani ƙauye da ke karamar hukumar Takum, a cewar rundunar Sojoji
Dakarun rundunar sojojin Najeriya shida sun mutu a wani hari da yan bindiga suka kai kauyen Tati da ke karamar hukumar Takum ta jihar Taraba. Sun sace daya.
Wani sabon harin da yan bindiga suka kai yankin ƙaramar hukumar Jibia a jihar Katsina ya yi ajalin aƙalla mutum uku yayin da wasu ukun kuma suka samu raunuka.
A karshen makon nan, 'yan bindiga da ake ganin an samu saukin su a Zamfara sun sake kai wasu munanan hare-hare yankunan kananan hukumomi biyu a jihar Zamfara.
Mummunan nufin yan ta'addan kungiyar Boko Haram/ISWAP ya koma kan mayaƙan su, inda wata nakiya da suka dasa ta tashi da yan uwan su mutum 6 sun sheƙa barzahu.
Rundunar sojin Najeriya tana shirin tura dakarunta 197 karkashin shirin kungiyar ci gaban tattalin arzikin kasashen Afirka na Yamma, ECOWAS na kawo zaman lafiya
Miyagun yan bindiga sun yi garkuwa da wani Basarake tare da wasu manoma a kauyen Rijana dake kan babbar hanyar Kaduna-Abuja, sun jero abubuwan da suke buƙata.
Shugabannin hukumomin tsaro a Najeriya sun shiga taron sirri yayin da suke shan matsin lamba wajen ceto fasinjojin jirgin ƙasan Kaduna kafin ranar Sallah .
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari