Labarin Sojojin Najeriya
Bayanai sun nuna cewa wani jirgin yaƙi mallakin rundunar sojin sama NAF ya yi kuskuren yin ajalin kananan yara shida a jihar Neja tun ranar 13 ga watan Afrilu.
Rundunar Sojojin Najeriya ta sha fama da hatsari kala daban-daban na jiragenta a shekarar 2021 da ta gabata, mun tattaro muku okuta hudu da irin haka ta auku.
‘Yan ta’addan da aka fi sani da ISWAP sun kashe ‘dan banga, sun dauke yara a Chibok. Mayakan ISWAP sun yi sabon ta’adi a garin Chibok, sun fatattaki mutane.
Yayin da matsalar tsaro a yankin kudu maso gabashin Najeriya ke ƙara taɓarɓarewa, gwamnan Imo, Hope Uzodinma, ya caccaki masu sukar shugaba Buhari kan lamarin.
Kaduna - Yan bindigan da suka kai harin jirgin kasar Abuja-Kaduna makonnin da suka gabata sunce sun kari jihar Kaduna ne don koyawa Gwamna Nasir El-Rufa'i daras
Dakarun hadin gwiwa na kasashe hudu da ke yaki da Boko Haram, MNJTF, a harin sama da suka kai sun kashe Abubakar Dan-Buduma, babban kwamandan ISWAP da wasu maya
Hedkwatar rundunar tsaro da ke Abuja ta bayyana yadda dakarun soji suka samu nasarar halaka ‘yan ta’addan akalla 80 cikin makwanni biyu a yankin arewa maso yamm
Gwamnatin Tarayyar Najeriya, a ranar Laraba ta ce yan ta'addan da suka kai hari sansanin sojoji da ke Birnin Gwari a Kaduna sun sha azaba a hannun sojoji a yayi
Rundunar sojojin Najeriya ta yi magana game da bidiyon sojan nan da ya bazu a shafukan sada zumunta inda ya ke neman taimako, yana ikirarin yan uwansa sun tafi
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari