Labaran Duniya
A yayin da ake tafka fada tsakanin Rasha da Ukraine, dakarun sojojin Ukraine sun kama wasu sojojin Rasha. Tawagar tattara bayanan sirri, CIT, wasu masu bincike
Jakadan kasar Rasha a Najeriya, Alexei Shebarshin, ya tabbatar wa gwamnatin tarayya cewa ‘yan Najeriya baza su cutu ba a rikicin da ke ta ballewa tsakanin kasar
Taliban ta yi kira ga Rasha da Ukraine sun warware rikicin da ke tsakaninsu ta hanyar lumana watanni bayan ta halaka mutanen da ba su ji ba ba su gani ba bayan
Dakarun Sojojin Kasar Ukrain sun harbo jiragen yaki biyar da kuma helicofta mallakar kasar Rasha, rahoton Daily Trust. Hakan na zuwa ne bayan harin da aka kai w
Bayan lokaci mai tsawo bai ce komai ba, rikicin Rasha da Ukraine ta farfado da Donald Trump, ya tsoma baki kan rikicin Rasha da Ukraine, yace ina ma yana mulki.
Wata kotu da ke zama a kasar Pakistan ta aike wani magidanci zuwa gidan yari sakamakon kara aure na biyu da yayi babu amincewar uwargidansa tare da cin tararsa.
An mayar da gidan marigayi Nelson Mandela katafaren otal a kasar Africa ta kudu domin girmamawa da karrama wanda yayi gwagwarmaya da banbancin launin fatar.
Wani mutum mai shekaru 94, dan kasar Kenya, ya koma ga iyalinshi a kauyen Majengo, Mwatate da ke alkaryar Taita-Taveta bayan daukar shekaru 42 da barin gida.
Wasu miyagun 'yan fashi da makami sun dira wata mashaya da ke kasar Kenya inda suka daure maigadi kafin fara fashi. Suna yi ne suka fara fada inda suka kashe 2.
Labaran Duniya
Samu kari