Labaran Duniya
Wani bidiyo mai matuka tada hankali ya bayyana a kafar sada zumuntar zamani na Instagram inda aka ga mutuwar amarya ana tsaka da shagalin liyafar aurentaa.
Gwamnatin tarayya ta hararo hadarin tsadar da kayan abinci suka yi a yau. Minista ya ce tsadar abinci zai kara jefa mutane a talauci idan ba a dauki mataki ba.
Jill ta yi amfani da na'urar gwada dumi kuma tayi ikirarin cewa motar ta kirar Honda Civic inda take saka kaskon suyar kwai yana da zafi ma'aunin Celsius 45.
Jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya tsaida sabon lokacin da zai gabatar da Kashim Shettima. Tun a lokacin bikin Sallah dai Tinubu ya ce ya zabi abokin takara.
Mahvash Leghaei mai shekaru 24 tayi aure a Firuzabad a Iran yayin da 'dan biki wanda ya kasance 'dan uwan ango ne, ya harba bindigarsa mara lasisi ta farauta.
Makwabcin wanda ya ga abinda ya faru kuma ya yanke hukuncin nadar lamarin a wayarsa daga dakinsa, ya bayyana irin cin amanar da matar tayi wa mijin ta da wani.
Wasu fusatattun mazauna kauyen Raghunathpur, yankin Madhya Pradesh Sheopur, Indiya sun cafke kada don yanka cikinta a fito da yaro mai shekaru 7 da ta hadiye.
Bidiyon mai tsayin dakika 18 ya fara ne da wani mahaukaci mara riga wanda ya hau kan mumbarin coci har zuwa gaban faston cocin. Ya rankwashi fasto, ya arcel.
Wani mutum 'dan kasar Tanzania ya iya cinye 2kg na shinkafa da akuya daya a zama daya. Ya sanar da cewa matarsa ta gudu ta bar shi saboda tsabar cin abincinsa.
Labaran Duniya
Samu kari