Matashi ya wallafa hotunan matan da ya kwanta da su, ya bayyana yawan kudin da yake basu

  • Wani matashi mai suna Appiah Phonez a Facebook ya bai wa jama'a da yawa mamaki ganin irin karfin hali da ya nuna
  • Matashin dan asalin kasar Ghana kuma mai siyar da wayoyi ya wallafa hotunan dukkan matan da ya kwanta da su
  • Ba a nan ya tsaya ba, ya bayyana wayoyi da kudin da yake basu kuma yace yana neman wacce za su yi kwanakin karshen mako tare

Wani matashin dan kasar Ghana ya janyo cece-kuce bayan wallafa hotunan matan da ya kwanta da su a shafinsa na Facebook tare da irin kyautukan da ya dinga basu.

Mutumin dan asalin kasar Ghana yana amfani da Appiah Phonez ne, kuma ya wallafa hotunan matan yayin da suke rike da wayoyi tare da kudaden da ya basu.

Hakan yana nuna cewa ya cika alkawarinsa da ya daukar musu kafin ya kwanta dasu domin lalata.

Kara karanta wannan

Hotunan tsoho mai shekaru 79 da yayi shekaru 30 a daji yana rayuwa shi daya

Matashi ya wallafa hotunan dukkan 'yan matan da ya kwanta da su, ya bayyana yawan kudin da yake basu
Matashi ya wallafa hotunan dukkan 'yan matan da ya kwanta da su, ya bayyana yawan kudin da yake basu. Hoto daga Appiah Phonez
Asali: Facebook

Matashin ya bayyana a wata guruf ne inda yake bukatar a tallata masa ko akwai macen da za ta yi kwanakin karshen mako tare da shi inda ya dauka alkawarin zai bata waya da kuma makuden kudi domin ta samu na hawa mota.

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Matashi ya wallafa hotunan dukkan 'yan matan da ya kwanta da su, ya bayyana yawan kudin da yake basu
Matashi ya wallafa hotunan dukkan 'yan matan da ya kwanta da su, ya bayyana yawan kudin da yake basu. Hoto daga Appiah Phonez
Asali: Facebook

Matashi ya wallafa hotunan dukkan 'yan matan da ya kwanta da su, ya bayyana yawan kudin da yake basu
Matashi ya wallafa hotunan dukkan 'yan matan da ya kwanta da su, ya bayyana yawan kudin da yake basu. Hoto daga Appiah Phonez
Asali: Facebook

Matashi ya wallafa hotunan dukkan 'yan matan da ya kwanta da su, ya bayyana yawan kudin da yake basu
Matashi ya wallafa hotunan dukkan 'yan matan da ya kwanta da su, ya bayyana yawan kudin da yake basu. Hoto daga Appiah Phonez
Asali: Facebook

Matashi ya wallafa hotunan dukkan 'yan matan da ya kwanta da su, ya bayyana yawan kudin da yake basu
Matashi ya wallafa hotunan dukkan 'yan matan da ya kwanta da su, ya bayyana yawan kudin da yake basu. Hoto daga Appiah Phonez
Asali: Facebook

Yin aure kuskure ne da na tafka a rayuwata kuma ba zan kara ba, Magidanci na neman sakin matarsa

A wani labari na daban, wani mutum dan Afirika ta kudu, Miles Montego, ya azabtu bayan aurensa ya ki dadi. Mutumin da ya taba auren ya jawo cecekuce a kafafan sada zumuntar zamani na Twitter, bayan ya wallafa abunda ya siffanta da babban kuskuren da ya taba aikatawa.

Miles Montego ya ce, auren da yayi shi ne babban kuskuren da ya taba tafkawa.

Kara karanta wannan

Yin aure kuskure ne da na tafka a rayuwata kuma ba zan kara ba, Magidanci na neman sakin matarsa

Mutumin ya sanar da cewa, yanzu bai da aure. Ya wallafa hoto daga na shagalin bikin shi tare da sako mai karya zuciya, wanda ya ce:

"18 ga watan Maris ne ranar rabuwar aure na. Bisa ga babban kuskuren da ba zan taba maimaita wa ba..."

Asali: Legit.ng

Online view pixel