Labaran Duniya
An tirsasa wata mata ta dauka mijinta a kafadunta kuma ta zagaye titunan kauyensu bayan an kama ta dumu-dumu da wani gardi. Lamarin ya faru a kauyen Indiya.
Wani mutumi 'dan kasar Kenya ya bar mutane a yanar gizo baki bude bayan bidiyonsa ya bayyana yana ihu kan wata da ya dauki nauyin karatunta tayi watsi da shi.
Za a ji labari wani kamfani a kasar Chile ne aka aikawa ma’aikaci kudin da ya nunka albashinsa sau 268, tuni ma’aikacin ya rubutawa kamfanin takardar murabus.
Elon Musk, fitaccen biloniyan duniya kuma mamallakin Tesla Inc., yace ya janye daga cinikin kamfanin Twitter da yake yi kan kudi $44 biliyan ya fadi dalilinsa.
Bayan shekaru uku da kama hanya daga gidansa zuwa kasa mai tsarki ta Musulunci, Saheed, wani 'dan Afirka ta kudu ya kafa tarihin isa Makkah a kafa don hajji.
Japan - Tsohon Firayim Ministan Japan, Shinzo Abe, wanda aka harbe shi a lokacin da yake jawabi gabanin zaben majalisar dattawa da za a yi ranar Lahadi, ya mut.
An yi ram da wani mutum da ake zargi da sata a masallaci yayin da ake yin sallar Juma'a. Babu kakkautawa jama'a suka damke shi tare da ladabtar da shi a take.
Mun kawo sunayen wasu daga cikin shahararrun mutanen da ke tsare a gidan gyaran halin Kuje baya ga wasu manyan 'yan siyasa Abba Kyari da Abdulrasheed Maina.
Wata coci a kasar Afrika ta kudu ta yi wa 'yan matan cocin gwaji da tantancewa kan budurcinsu kuma ta bai wa kowacce budurwa satifiket matukar ta tsallake.
Labaran Duniya
Samu kari