Labaran Duniya
Rahotanni sun bayyana cewa, an kama shi a ranar 10 ga watan Augusta kan wani tsokaci da yayi a soshiyal midiya da ake gani tamkar cin mutuncin ministan arewaci.
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ta ce kawo yanzu jihohi 5 cikin 31 na Najeriya ba su kafa dokar da kira dokar kare hakkin yara ba.
Wani matashi ya bayar da labarin yadda 'dan uwan shi ya rasa gurbin karatu a jami'a duk da ya samu A bakwai da B daya a jarabawar kammala sakandare ta WASSCE.
Wani matashi 'dan Democratic Republic of Congo mai suna Amani, yayi watsi da kyakyawar matarsa mai lafiya ya koma kan wata budurwa nakasassa mai suna Faraji.
Mun tattaro kerin kasashe masu yawan karbo aron kudi daga ketare, Najeriya na gaba-gaba. Bashin da Gwamnatin Muhammadu Buhari ke ci yana ta taruwa a kan kasar.
Bayan kwashe shekaru 11 sun zuba soyayya kuma har suka haifa zaratan yara maza biyu masu shekaru 9 da 3, masoyan juna Chaka Zulu da Emmah Chandra sun angwance.
Wata amarya da angonta sun tabbatar da cewa, soyayya ruwan zuma ce a yayin da suka daura aure duk da yawan shekarunsa. Ango yana shekaru 93, amarya 88 take.
Jami’an NDLEA sun yi ram da Fasto da laifin harkar kwayoyi. Ana zargin Anietie Okon Effiong da laifin shigo da kilo 90 na kwayar Mkpuru Mmiri daga kasar Indiya.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani na kasa, Isa Ali Ibrahim (Pantami) ya samu lambar zama ‘dan kungiyar Chartered Institute of Information Security.
Labaran Duniya
Samu kari