Labaran Duniya
A kauyen Raipal dake kasar Indiya, wata katuwar giwa ta halaka wata tsohuwa mai shekaru 70, kuma ta je har wurin da ake jana'izar tsohuwar tare da tattaketa.
Wata amarya da angonta da suka rasa rayukansu shekaru 30 da suka gabata sun yi aure a wani gagarumin bikin kece-raini wanda ya samuu halartar 'yan uwansuu.
Wata matashiyar budurwa ta bayyana irin tsayinta a wani bidiyon TikTok da ta fitar.Farkon bidiyon, ta zauna inda ta tallabe kuncinta a hannunta sannan ta tashi.
Wani ma'abocin amfani da Twitter mai amfani da sunan @soltune ya bayyana yadda 'yar uwar shi ta bar gida, bayan shekaru shida ta dawo musu da Kanjamau da TB.
Fitaccen biloniyan 'dan kasuwan Najeriya, Prince Arthur Eze, ya samu karbar katafaren jirgin saman da ya siya kirar Gulfstream G450 kan kudi har N63 biliyan.
Karuwar da rabin jikinta tsirara ne a bidiyon, ta yi wannan dirar ba-zatan ne bayan asalin budurwar matashin ta bayyana babu zato balle tsammani a dakin otal.
Kwararren 'dan damben Turai, Sunny Edwards ya lakadawa wai wanda ya tsokane shi a Twitter mugun dukaa bayan ya tashi tun daga London zuwa wurin motsa jiki.
Wani masoyin doki ya yanke hukuncin amfani da ingarman dokin da yafi kauna a matsayin babban abokinsa a ranar aurensa kuma har ya kai ga tafiya da shi amarci.
Ranar bikin zagayowar haihuwar budurwarsa ne, hakan yasa ya kira ta don su shakata, amma kwatsam sai budurwar ta bayyana tare da kawayenta su 18 suka ci abinci.
Labaran Duniya
Samu kari