Labaran Duniya
Wani bawan Allah mai suna Choephel Norbu ya banka wa gidan cin abinci wuta saboda ya fushin da ya yi bayan an kawo masa wani abin daban da wanda ya bukata.
Tiantian Kullander, matashin wanda ya kafa kamfanin kudin intanet wato crytocurrency, Amber Group, ya rasu yana da shekaru 30 a duniya, ya rasu cikin barcinsa
Wani magidanci mai suna Mista Li a kudancin kasar Chana ya yi nasarar lashe cacar N13bn. Sai dai abun mamakin shi ne yadda yaki fadawa matarsa da ‘dansa 1 tilo.
‘Yan Majalisar kasar Sierra Leone sun zage damtse ta da dambe inda suka dinga jifan juna da kujeru da fulawoyi ana tsaka da muhawara kan zaben 2023 dake zuwa.
A wani yanayi mai ban mamaki, an dawo da asusun toshon shugaban kasar Amurka Donald Trump na Twitter. A baya an dakatar dashi saboda rikici da ake dashi ne.
Kamfanin gwanjo na Julien’s Auction yayi gwanjon tsofaffin takalman biloniya Steve Job, mai kamfanin Apple. An siya takalman kan N96.6 miliyan a ranar Lahadi.
Bayanan da muka samu sun nuna cewa yayin wani shawagin tunawa da yaƙin duniya na 2, wasu jirage sun yi karo da juna a garin Dellas na ƙasar Amurka ranar Asabar.
Wani ango da yaso birge amaryarsa tare da bayyana sabon salo wurin shiga wurin shagalin bikinsu ya bayyana a cikin akwatin gawa inda ya bar amarya baki bude.
Wani mai rajin kare hakkin ‘dan Adam na jam’iyyar Green a jefi Sarki Charles III da matarsa Sarauniya Camilla da kwai uku. An kara da yi musu ihun Bama so.
Labaran Duniya
Samu kari