Labaran Duniya
Kamar yadda aka gano, mutumin 'dan asalin kasar Angola kuma hangamemen bakinsa yana daukan gwangwanin kacokan lemu mai cin 330ml guda daya kacokan a bakinsa.
An harbe wani ango har lahira a yayin da ake tsaka da shagalin bikinsa a cikin kuskure inda aka bar wa amarya gawarsa kwance cikin jini cike da tashin hankali.
Wadanda Suka sanshi ko suka karanta wani abu a kan shi, sun san irin albarkatacciyar rayuwar da yayi. An gano cewa ‘yan kwallo da sanannu a duniya na nuna mis..
Bridget Thapwile Soko, ‘yar kasar Malawi wacce tayi digiri a fannin kasuwanci ta fito bainar jama’a ta bankawa shaidar digirinta wuta don bata samu aiki ba.
Wani mutumi ‘dan asalin Kasar Iran mai Suna Amou Haji wanda aka lakabawa mutumin da yafi kowa kazanta a duniya sakamakon shekaru da ya dauka baya wanka ya rasu.
Rishi Sunak ya zama sabon shugaban jam'iyyar United Kingdom's Conservative Party a Birtaniya, The Punch ta rahoto. A cewar sanarwa da Sir Graham Brady ya fitar,
Hukumomi a ƙasar Costa Rica sun tabbatar da cewa wani jirgin sama da ya taso daga ƙasar Mexixo ɗauke da mutum biyar ya ɓace a sararin samaniya da tsakar dare.
Etta Ng Chok, diyar Jackie Chan Kong-sang an gan ta tana layin bara domin karbar abinci a Toronto duk da mahaifinta yana da dukiyar da ta kai $400 miliyan.
Hukumomi a Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) a ranar Juma'a ta yanke shawarar haramtawa yan Najeriya Biza shiga birnin Dubai gaba daya daga yanzu zuwa lokaci
Labaran Duniya
Samu kari