Labaran Duniya
Babu tantama kididdigar mujallar Forbes mai da zakule-zakulen bincike a duniya ta bayyana cewa, shahararren dan kasuwar nan na Najeriya, Alhaji Aliko Dangote, shine bakar fatar da yayi fice ta fuskar nauyi da kuma zurfin aljihu a
A yau NAIJ.com ta bakada cikin fagen nishaɗi inda ta kawo muku jerin mata 4 da suke sana'ar waka a duniya, wanda binciken ya bayyana cewa sun kere sa'anninsu na
Jaridar NAIJ.com Hausa ta kawo maku hanya mafi sauki da zaku iya karanta labaranta. Ku samu labaran Najeriya da na duniya ko ina a koda yaushe daga manhajar.
Wani bincike da aka gudanar a kan yawan mata da 'yammatan da ke zaman gidan yari a sassan duniya daban-daban, ya gano cewa adadin matan ya karu sosai.
Hankula da dama na kasashen Yamma sun firgita kwarai da aniyya, sakamakon wannan busa algaitar da suka ji akan wannan kira da kwararrun masanan kasar suka kera
Adadin makamin nukiliya na duniya na raguwa, misali, adadin makamin nukiliya na duniya 70,300 ne a shekarar 1986, amma ya ragu zuwa 16,300 a shekarar 2016
Ba kowa ne ya san yadda duniyar nan da sauran duniyoyi na da alaka ba, dukkan tauraruwa dai rana ce mai duniyoyi dake mata dawafi, lissafi da ke zama shekara
A sabon rahoton da jaridar Forbes ta fitar ranar Laraba, mai kamfanin Zara, Amancio Ortega ya doke attajirin duniya Bill Gates wurin zama mai kudin duniya.
Masana falaƙi sun ce sun gano wasu duniyoyi da ke kewaya wani tauraro mai nisa, wanda kuma ke da yanayin da za iya rayuwa a cikinsa. Masanan sun fito daga kasas
Labaran Duniya
Samu kari