Labaran Duniya

An gano wani sahihin maganin Cancer
An gano wani sahihin maganin Cancer
Labaran duniya
daga  Mudathir Ishaq

Wasu manyan masanan jami’ar kimiyya da fasaha da kuma ilimin kiwon lafiya ta garin Oregon dake kasar Amurka, sun tabbatar da cewar sun gano wani sahihin magani da zai iya kawar da nau’ika 4 na kwayoyin cutar daji...

An kashe Fulani 32 a wani rikicin kabilanci
An kashe Fulani 32 a wani rikicin kabilanci
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Kashe - kashe dai ya zama tamkar ruwan dare a duniya, inda a yanzu haka an kaiwa Fulani wani mummunan harin kabilanci an kashe musu mutane 32. A sanarwar da kafar yada labarai ta kasar ta fitar, ta nuna cewa, wasu mutane dauke...