Labaran Duniya
Mun samu cewa hukumar kastam ta Najeriya ta yi wata gagarumar bajinta da ba ta taba makamanciyar ta ba cikin wata guda a tarihin Najeriya a yayin da ta ke ci gaba da jajircewa wajen samar da kudaden shiga a kasar nan.
'Dugunzumar neman tazarce ta wasu gwamnoni 5 na jam'iyyar adawa ta PDP sun fara shirye-shirye na ƙulla yarjejeniya da shugaban kasa Muhammadu Buhari dangane da babban zabe na 2019 kamar yadda shafin jaridar The Nation ya ruwaito.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi tsokaci kan bashin da Najeriya ta karba daga kasar China inda ya ce Najeriya za ta iya biyan bashin ba kamar yadda wasu ke ganin cewa bashin zai zama matsala ga Najeriya nan gaba. Shugaban kasar ya f
Mun samu cewa a ranar Juma'ar da ta gabata ne uwargidan gwamnan jihar Bauchi, Hajiya Hadiza Abubakar, ta sha alwashin hada gwiwa da dukkanin masu ruwa da tsaki wajen yakar ta'ammali da muggan ƙwayoyi a fadin jihar.
Babbar darakta ta kamfanin Dangote, Halima Aliko Dangote, ta nemi matasa dake fadin Najeriya da kuma nahiyyar Afirka akan tashi tsaye wajen cudanya da gwagwarmaya a masana'antu da harkokin kasuwanci domin haɓakar tattalin arziki.
Shugaban jam'iyya na jam'iyyar PDP, Asiwaju Ahmed Bola Tinubu, ya jagorancin masu ruwa da tsaki a jam'iyyar APC wajen wata ganawa tare da shugaba Muhammadu Buhari a yammacin yau Alhamis, 30 ga watan Augusta. Punch ta ruwaito cewa
A gobe Juma'a 31 ga watan Augusta ne aka sa ran shugaba Muhammadu Buhari zai tafi kasar China domin hallarton taron hadin kai tsakanin nahiyar Afirka da China a turence 'Forum on China-African Cooperation' (FOCAC) wanda za'ayi dag
Rahotanni da sanadin shafin jaridar The Nation sun bayyana cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi furuci dangane da ficewar wasu jiga-jigan mambobi na jam'iyyar APC inda suka sauya sheƙa zuwa jam'iyyar adawa ta PDP.
Rahotan da muka samu ya ce wata mace 'yar kasar Bolivia, Julia Flores Colque, mai shekaru 118 ce tafi kowa tsufa a duniya. Katin shedar kasa na Flora ya bayyana cewa an haife ta ne a ranar 26 ga watan Octoba shekarar 1900, hakan n
Labaran Duniya
Samu kari