Labaran Duniya
Shugaba Muhammadu Buhari zai kaddamar da wani katafaren kamfanin giya mallakar International Breweries PLC (IB Plc) da aka gina kan kudi $250m, da ke rukunin kamfanoni ta Flowergate da ke tagwayen titin Sagamu-Abeokuta a jihar Ogu
Zaku ji cewa Mai Martaba Sarkin Musulmi, Muhammadu Sa'ad Abubakar, ya gargadi matasan Najeriya akan su tabbata sun mallaki katin zabe a matsayin makamin su na ƙwatar 'yancin na domin samun nasara jam'iyyun su da kuma 'yan takara.
Rahottani daga jami'an gwamnatin Amurka ya nuna cewa anyi nasarar kashe gagararren mai kera wa 'yan kungiyar ta'addanci na al-Qaeda bama-bamai a yankin Larabawa, Ibrahim al-Asiri. Kafafen yada labaran Amurka sun ruwaito cewa wani
A binciken da majiyar mu ta yi game da rayuwar tsohon shugaban majalisar dinkin duniya MDD, marigayi Mr Kofi Annan, za mu kawo muku takaitaccen tarihin rayuwar shi da kuma muhimman mukaman da ya rike a rayuwar shi...
A yanzu haka dai 'yan Najeriya suna ta fitar da sunayen 'yan kungiyar kwallon kafar Najeriyan, wanda ake tunanin zasu bi bayan dan wasan, ma'ana suma zasu daina bugawa Najeriya wasa. A cikin jerin 'yan wasan da ake saka ran zasu..
Sharhin wani marubuci, Olusola Fabiyi, da jaridar The Punch ta wallafa a shafinta ya bayyana cewa, akwai yiwuwar jam'iyyar adawa ta PDP ta fuskanci wasu matsaloli yayin fitar da dan takara na kujerar shugaban kasa a zaben 2019.
Wani mummunan ambaliyar ruwa, wanda hasashe ya nuna ba a taba yin irin shi ba a wannan karnin ya cinye jihar Kerala dake kasar Indiya, inda mutane sama da 164 suka rasa rayukan su, sannan sama da mutane 200,000 suka rasa muhallin
Fitacciyar 'yar wasan kwallon tennis dinnan Serena Williams ta bayyana cewa ta samu rashin nasara ne wanda ya fi kowanne girma a tarihin rayuwar ta, tunda ta fara buga wasa, hakan kuma ya farune jim kadan bayan an bata labarin...
Ba kasafai ake samun 'yayan Fulani makiyaya da sha'awar karatun boko mai zurfi ba, to amma da alama Maryam Sa'idu Baso ta fita daban. Mairo, kamar yanda ake kiranta a rigarsu ta Nyama dake garin Akwuke a jihar Enugu ta kuduri...
Labaran Duniya
Samu kari