Labaran Duniya

Banbancin addini ya kai ga raba wani auren soyayya
Banbancin addini ya kai ga raba wani auren soyayya
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

A ranar Alhamis ne wata kotun kwastamari dake Iselin, ta raba auren shekaru hudu tsakanin Remi Atanda da Muri Atanda saboda bambancin addini. Mai karar Muri, yazo ma da kotun bukatar a raba auren su saboda matar shi taki zuwa...