Labaran Duniya
A lokacin da zaben 2019 ke matsowa, matasan Najeriya karkashin inuwar kungiyar cigaban matasa wato Youth Progressive Association for Peace and Development, YPAD, a ranar talata ta nuna goyon bayan ta domin zarcewar mulkin shugaban
Baban jami’ar Duniya mafi inganci kuma wand tafi kowace jami’a dadewa a Duniya, Oxford ta sanar da nadin gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a matsayin guda daga cikin mambobin kwamitin koli, watau iyayen cibiyarta n
Rahotannin bayan fage, na nuna akwai kiraye-kiraye da ake a boye tsakanin gwamnan Gombe mai takarar shugabancin kasar nan a karkashin jam'iyyar PDP, daga mai mulki ta APC, inda ake masa alkawarin idan ya zo, kujerar gwamnan CBN za
A taron baje kolin makarantu a LEgas a yau, jami'in ma'aikatar harkokin ilimi a Amurka, Dr. Alfred Boll, yace Amurka na duba yiwuwar taimakawa kasar Najeriya ta fannin Ilimin Boko. Ya fadi hakan ne a jihar Legas a taro na 19 na ba
Mista Rufus Bature, sakataren Gwamnatin jihar Filato da Mista Hitler Dadi, kwamishinan aiyuka na musamman da huldar Gwamnatin jihar Filato, sun ajiye aiyukan su domin fitowa takara a zaben 2019. Mista Mark Longyen, mataimaki na..
"Akwai tabbacin cewa janarorin basa komai domin kare kasar nan ko samar wa da kananan sojojin masu hazaka kayan aiki. Karin girma yanzu ya zama siyasa. Shugabanci yanzu yana kewaye da rashawa ne,da yawa daga cikin su suna..."
Mai magana da yawun hukumar, Nike Adeyemi, tace hanyoyi ukku ne kawai ake iya yafe wa mutum bautar kasa a NAjeriya, ko dai cika Shekaru 30 bayan gama makaranta, ko aikin soja na wata tara, ko kuma aiki a hukumomin tsaro
Kwamishinan ilimi na jihar, Ja'afaru Sani, ya fadi hakan a gurin horar da malaman firamare da akewa malaman akan Jolly Phonics teaching methodology wanda Universal Learning Solutions da hadin guiwar SUBEB reshen jihar Kaduna suka
Zabukan gama-gari dai sun karato, don haka ma gwamnati ke kokan faranta wa ma'aikata da 'yan kasuwa rai, inda ake ta sakin kudaden basuka, don ayyyuka, jari ga matasa, da ma tsohon bashi da gwamnatin ta ja kafa bata biya ba
Labaran Duniya
Samu kari